Nijeriya da Ghana sun shiga cikin jerin ƙasashen da aka mayar da hankali a kansu bayan wani aikin binciken na'ura na ƙasa da ƙasa da aka gudanar kan masu ...
Ma’aikatan lafiya a Jihar Katsina sun sanar da fara yajin aikin gargaɗi na kwanaki 7, sakamakon gazawar gwamnatin jihar wajen ...
A nasa jawabin yayin ƙaddamar da kwamitin a Abuja, Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya bayyana cewa yana ganin alamun nasarar Shugaba Tinubu a zaɓen 2027, ...
Muhammad Wani jigo a jam’iyyar APC, Yusuf Dingyadi, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu aƙalla ...
Kakakin Jam’iyyar APC a Jihar Kaduna, Mohammed Sani Haruna, ya bayyana cewa zaɓin Jihar Kaduna domin kaddamar da yaƙin neman ...
Jam’iyyar APC mai mulki a Nijeriya ta sake fasalin kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na 2027, inda ta bai wa Ministan ...
Nyesom Wike, ya fito fili ya ayyana kansa a matsayin babban kwamandan fagen fama (field commander) na yaƙin neman sake ...
Aƙalla mutane 22, ciki har da sojoji huɗu, ne aka kashe bayan ’yan bindiga sun yi wa wasu mutane kwanton ɓauna a hanyar ...
Plateau United ta samu gagarumar nasara bayan ta doke abokiyar karawarta Kano Pillars da ci 4-0 a wasan mako na takwas ...
Wasu mambobin ƙungiyar “Tinubu Must Go” a Jihar Kano sun zargi rundunar ƴansanda da hana su shiga wurin da suka tanada domin ...
Nijeriya ta kafa tarihin zama ƙasar da farashin man gas (dizel) ya fi yin tashin gwauron-zabi a duniya tsakanin watan ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu mai suna PBAT Door-to-Door, reshen Jihar Bauchi, ta rabawa mambo binta motoci 32 domin ƙarfafa musu ...